Tsakanin Deezell Da Dj Ab Waya Cinye Wakan – BaNaji.

 

Wato yadda muka lura andade baayi wata sabuwar Collabo Wanda tayi Dadi kaman wannan wannan time din munkawo muku Sabon muhawara yadda zamu banbance tsakanin da Deezell Da Dj Ab waya Cinye sabuwar wakansu (BaNaji).

Wato abun lura shine Deezell shida kanshi yace shine ya cinye wasu sunce haka ne wasu sunce aa tomeye gaskiyan lamarin abun duba shine,wayafi sakin dope lines.

Deezell yasaki zafafan lines Wanda baa taba tsammanin zayyi bah inda mukaga atarihi baa taba samun Wanda ya lashe DJ AB ah Collabo sai Deezell.

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*