AREWA TA CI GARI: Abdulyasir Garba dake zaune a Birnin Kano dake arewacin Nigeria, shine matashin da yazo na uku a cikin masu yin taimako a duniya ( 3rd World Youngest Humanitarian )

Yayin da matasa sama da 238 daga kasashe 39 ke neman aikin Babbar kungiyar Matasa ta Duniya, Abdulyasir ya zama daya daga cikin mutane 6 da aka tantance, sannan cikin ikon Allah ya zama na 3 a cikin mutane 3 da sukaci Interview.

Abdulyasir Yayin da matasa sama da 238 daga kasashe 39 ke neman aikin Babbar kungiyar Matasa ta Duniya, Abdulyasir ya zama daya daga cikin mutane 6 da aka tantance, sannan cikin ikon Allah ya zama na 3 a cikin mutane 3 da sukaci Interview. Na farko wata matashiyace daga kasar Indonisiya mai suna Desi Yunsari, sai na biyu matashi daga kasar Afghanista Sohrab Samin.

AREWA TA CI GARI: Abdulyasir Garba dake zaune a Birnin Kano dake arewacin Nigeria, shine matashin da yazo na uku a cikin masu yin taimako a duniya ( 3rd World Youngest Humanitarian )

Abdulyasir Garba dake zaune a Birnin Kano dake arewacin Nigeria, shine matashin da yazo na uku a cikin masu yin taimako a duniya ( 3rd World Youngest Humanitarian ). Sannan shine matashin da ya Fara cin gasar a gaba daya fadin Nijeriya da tahirinta, bugu da kari wannan kungiyar “World Peace International” tayi matukar jinjinawa da yabawa wannan matashin bisa ganin karancin shekarunshi da basu haure shekara 18 ba, amma ya zama jijirtacce wajen ganin bashi da wani tunani daya wuce ya taimakawa al’ummar da suke neman taimako. dake zaune a Birnin Kano dake arewacin Nigeria, shine matashin da yazo na uku a cikin masu yin taimako a duniya ( 3rd World Youngest Humanitarian ). Sannan shine matashin da ya Fara cin gasar a gaba daya fadin Nijeriya da tahirinta, bugu da kari wannan kungiyar “World Peace International” tayi matukar jinjinawa da yabawa wannan matashin bisa ganin karancin shekarunshi da basu haure shekara 18 ba, amma ya zama jijirtacce wajen ganin bashi da wani tunani daya wuce ya taimakawa al’ummar da suke neman taimako.

About admin 206 Articles
About Us AREWA COOL MUSIC specializes itself in the online promotional and online magazine in aspect of upcoming urban releases in africa. We established ourselves, within the online community, in order to offer musicians, record labels, and managers our continuous experience, skills, and expertise that we have in the digital realm of music marketing. Our marketing campaigns use strategic methods which are set in place to effectively maximize exposure, build brand awareness, as well as creating a grassroots movement.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*